JIHOHI 24 BAZA SU IYA BIYAN ALBASHI BA IDAN BASU JIRA KASON DA GWAMNATIN TARAYYA KE WARE MUSU BA

11

Akalla Jihohin kasar 24 ne baza su iya biyan ma’aikatan albashi a wannan shekarar ba idan basu jira kason su daga gwamnatin tarayya ba.

Rahotanni sun nuni da cewa Jihohi 11 daga cikin 36 na kasar nan ne kadai zasu iya biyan ma’aikata albashi ba tare da sun dogara da kason da gwamnatin tarayya ke warewa Jihohi ba.

Jihohin Legas, Kano,Anambara,Edo,Enugu,Imo sai Kuma Kaduna Kwara,Osun,Ogun da Zamfara, sune suke da karfin kudaden shiga, la’akari da yadda gwamonin suka amince da kasafin kudin shekarar 2024.

BAR AMSA

Don Allah shigar da sharhinku!
Don Allah shigar da sunanka a nan

nineteen − 2 =