MA’AIKATAR LAFIYA A JIHAR KANO TA MUSANTA BULLAR CUTAR KYANDA A KARAMAR HUKUMAR BIRNI

8

Ma’aikatar lafiya a Jihar Kano ta musanta bullar cutar Kyanda a karamar hukumar Birni.

Cikin wata sanarwa da jami’n hulda da jama’a na ma’aikatar Dakta Imam Wada Bello ya fitar, ya musanta dukkan labarin bullar cutar.

Jaridar Daily Trust cewa hukumomi a karamar hukumar Birni sun tabbatar da bullar cutar Kyanda a wasu ‘Yankuna na karamar hukumar.

Dakta Imam Wada Bello ya bukaci mazauna jihar da su yi watsi da rahotannin bullar cutar.

BAR AMSA

Don Allah shigar da sharhinku!
Don Allah shigar da sunanka a nan

five × 2 =