Da Dumi-Dumi: Matasa sun kaiwa kantin Shoprite farmaki

75

A sakamakon hare-hare da ake kaiwa yan Nijeriya da na wasu kasashe a kasar Afrika ta kudu, hakan ya tunzura wasu matasa yau Talata a birnin Ikko inda sukayi kokarin kone kantin Shoprite da ke Legas.

Matasan sun kai harin ne domin ramuwar gayya kan yadda ake kasha yan Nijeriya ta re da kone masu wuraren sana’arsu a can kasar Afrika ta kudu.

Saidai matasan basu samu cimma burinsu ban a kone kantin ba wanda mallakin kasar Afrika ta kudu ne domin kuwa jami’an yan sanda sun kawo daukin gaggawa inda suka durkushe yunkurin matasan.

Mene ne ra’ayinku kan wannan lamari?

BAR AMSA

Don Allah shigar da sharhinku!
Don Allah shigar da sunanka a nan

thirteen + seventeen =